Gaisuwa
Gaisuwa,dai wata halayyar ce dake nuna girmamawa a tsakanin mutane inda akan so na ƙasa ya gaida wanda ake ƙyautata zaton na sama da shi ne, gaisuwa na kara bayyana hankali da tarbiyar mutum a duk inda ya tsinci kan shi.
gaisuwa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ritual (en) |
Gudanarwan | greeter (en) |
Lokutan gaisuwa
gyara sashe- Da safe koh da yamma
- A Makaranta koh a gida
- Da rana. Da dai sauran su.
Ire-iren gaisuwa
gyara sasheIre-iren gaisuwa da ya dan ganta da yanyin addini ko al`ada ko kabila suke yin nasu gaisuwar,
Amfanin gaisuwa
gyara sasheCikin amfanin da gaisuwa take da shi aƙwai karawa mutum ƙima a idan al'umma sannan babbar girmamawa ce ga wanda ke sama da kai.[1]
Hotuna
gyara sashe-
Suna gaisawa
-
Salon wata irin gaisuwa a lokacin Annobar COVID-19