Akuku-Toru
Akuku Toru Karamar Hukuma ce dake a Jihar Rivers a,shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.
Akuku-Toru | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar rivers | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,443 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1990 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.