Afrilu ko Afirilu shine wata na huɗu a cikin jerin watannin nasara na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 30, sannan daga shi sai Mayu sannan kafin shi kuma akwai watan Maris

Afrilu
watan kalanda
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na month of the Gregorian calendar (en) Fassara
Bangare na Julian calendar (en) Fassara, Gregorian calendar (en) Fassara da Swedish calendar (en) Fassara
Suna saboda Aprilis (en) Fassara, Ēostre (en) Fassara, remarkable oak (en) Fassara da fure
Mabiyi Maris
Ta biyo baya Mayu
Hashtag (en) Fassara april

Manazarta

gyara sashe