Abzinawa
Abzinawa (Turanci Berber) ƙabila, ce da suke a yankin Kudancin Afrika, musamman ma a kasashen Morocco, Aljeriya, Tunusiya da Nijar, hakanan ana samun su ma a Faransa. da koma Nijeriya, abzinawa Bororo ne kuma masu arzikin filaye ne. Akasari Abzinawa sun kasance Musulmai ne.
| |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
24,000,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Moroko, Aljeriya, Nijar, Mali, Libya, Burkina Faso, Tunisiya, Muritaniya da Misra | |
Addini | |
Mabiya Sunnah, Kiristanci da Yahudanci | |
Kabilu masu alaƙa | |
ƙabila da Afroasiatic peoples (en) |
Hotuna
gyara sashe-
Ba-abziniya
-
Taswirar inda abzinawa suke.
-
Mutumin Abzinawa (Maroko)
-
Abzinawa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.