Bambanci tsakanin canje-canjen "Ƙadangare"
Content deleted Content added
#WPWP #WLA |
Bello Na'im (hira | gudummuwa) No edit summary Tags: Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit |
||
Layi na 2
[[File:Calotes versicolor - The oriental garden lizard, Indian garden lizard, common garden lizard, bloodsucker.jpg|thumb|ƙadangare akan dutse/jangwalegwada]]
[[File:Cat playing with a lizard.jpg|thumb|Ƙadangare da mage]]
'''Ƙadangare''' jam'in shi shine ƙadangaru, mace kuma ana ce mata ƙadangarwa, yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rairafe. Kuma kusan ko ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, Antarctica da Island.
Ƙadangaru suna faɗa da junansu musamman [[maza]] daga cikinsu kuma mafi akasari suna faɗan ne saboda [[mata]].
Ƙadangaru suna cin ƙwari ne a matsayin [[abinci]]nsu amma wani lokacin suna cin [[abinci]]n da mutane suke ci kamar [[tuwo]], [[wake]] da sauran su. Mafi akasarin ƙadangaru ƙanana ne girman su madaidaici ne, kamar [[tsaka]] Kodayake tsaka tana cikin jinsin ƙadangaru. Mafi yawan ƙadangaru ƙwai sukeyi don haihuwa, sukanyi ƙwai kusan ɗari.
|