Bambanci tsakanin canje-canjen "Ƙadangare"

Content deleted Content added
Salihu Aliyu (hira | gudummuwa)
#WPWP #WLA
Salihu Aliyu (hira | gudummuwa)
#WPWP #WLA
Layi na 1
{{databox}}
[[File:Calotes versicolor - The oriental garden lizard, Indian garden lizard, common garden lizard, bloodsucker.jpg|thumb|ƙadangare akan dutse/jangwalegwada]]
[[File:Cat playing with a lizard.jpg|thumb|Ƙadangare da mage]]
'''Ƙadangare''' jam'in shi shine ƙadangaru, mace kuma ana ce mata ƙadangarwa, yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rairafe. Kuma kusan ko ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, Antarctica da Island.
'''Ƙadangare''' jam'in shi shine ƙadangaru, mace kuma ana ce mata ƙadangarwa, yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rairafe. Kuma kusan ko ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, Antarctica da Island. Ƙadangare da mage. Ƙadangaru suna nan nau'i daban-daban wato kala-kala akwai ja, baƙi mai ratsin fari, yalo da dai sauran kaloli. Haka kuma Nau'ikan ƙadangaru (species) yakai dubu shida (6,000). <ref>{{cite news|url=http://www.reptile-database.org|date= 10 November 1995|accessdate= 9 July 2021|publisher= reptile-database.org|title=THE REPTILE DATABASE}}</ref>
Ƙadangaru suna faɗa da junansu musamman [[maza]] daga cikinsu kuma mafi akasari suna faɗan ne saboda [[mata]].
Ƙadangaru suna cin ƙwari ne a matsayin [[abinci]]nsu amma wani lokacin suna cin [[abinci]]n da mutane suke ci kamar [[tuwo]], [[wake]] da sauran su. Mafi akasarin ƙadangaru ƙanana ne girman su madaidaici ne, kamar [[tsaka]] Kodayake tsaka tana cikin jinsin ƙadangaru. Mafi yawan ƙadangaru ƙwai sukeyi don haihuwa, sukanyi ƙwai kusan ɗari.