Bambanci tsakanin canje-canjen "Ahmed Lemu"
Content deleted Content added
Improved Translation |
Improved Translation |
||
Layi na 1
{{databox}}
'''Sheikh Ahmed Lemu''' Alif dari tara da ashirin da tara zuwa dubu biyu da ashirin (1929 - 2020) Malamin Addinin [[Musulunci]] ne, Alƙali kuma marubuci a kasar
== Rayuwar farko da ilimi ==
An haifi Shaikh Ahmed Lemu ne a garin Lemu dake [[Jihar Neja]], [[Najeriya|Nijeriya]], a ranar 21 ga watan Disamba, 1929. Ya fara karatun firamare a makarantar Alkur'ani a shekarar 1932, sannan ya halarci makarantar firamare a shekarar 1939. Daga nan ya shiga makarantar sakandare (Kwalejin Gwamnati) a Lemu, inda ya sami difloma a makarantar sakandare a shekara ta 1948. Daga baya ya shiga makarantar koyan aikin lauya da ke Lemu inda ya sami takardar shedar koyarwa ta tsakiya a shekarar 1950 da kuma digiri na biyu a shekarar 1952.
A shekara ta 1954, ya tafi [[Ingila]] karatu a Jami'ar London ta Makarantar [[Afirka]] da [[Gabas ta Tsakiya]] inda ya sami Babban Ilimin (Advanced Level) a Tarihi, [[Larabci]], [[Hausa]] da Yaruka a 1961, ya sami Digiri na biyu a [[Afirka]] da kuma Nazarin Gabas a shekarar 1964.<ref name=":0">{{cite web|url=http://ietonline.net/the-founders/|title=The founders|date=|access-date=2017-11-04|publisher=Islamic Educational Trust|location=Minna, Niger State|archive-date=2017-11-04|archive-url=https://web.archive.org/web/20171104205349/http://ietonline.net/the-founders/|url-status=dead}}</ref><ref>{{cite news|author=Danladi Ndayebo|url=https://aminiya.dailytrust.com/tarihi-da-rayuwar-sheikh-ahmed-lemu-1929-2020|title=Tarihi da rayuwar Sheikh Ahmed Lemu 1929-2020|date=2020-12-25|access-date=2020-12-31 |work=Aminiya}}</ref><ref>NRN. A survey of the Muslims of Nigeria's North Central Geo political zones. Philip Ostien, 2012, NRN workingpaper no.1. Queen Elizabeth House, Oxford University. page(8,1 and6-pgs; 48). per Ndagi 2012</ref>
|