Bambanci tsakanin canje-canjen "Ayoka Olufunmilayo Adebambo"

Content deleted Content added
Pharouqenr (hira | gudummuwa)
mNo edit summary
Pharouqenr (hira | gudummuwa)
mNo edit summary
Layi na 8
 
== Kyaututtuka da karramawa ==
A cikin shekara ta alif dubu biyu da goma 2010, Ayoka ta sami lambar yabo ta ''Fellow of Animal Science Association of Nigeria (ASAN)'' tare da wasu masana kimiyya.<ref name=":1" /> An sanya ta cikin jerin fitattun matan Najeriya 16 a fannin Kimiyya da Bincike na Silverbird TV.<ref>"16 Prominent Nigerian Women That Excel In Science And Research". ''SilverbirdTV''. 2018-02-11. Retrieved 2021-04-10.</ref> Ayoka kuma ta sami lambar yabo ta Majalisar Biritaniya da Haɗin gwiwar ''Commonwealth''.<ref name=":0" />
 
== Wallafe-wallafe ==