Bambanci tsakanin canje-canjen "Ajami"
Content deleted Content added
mNo edit summary |
++ Tag: Gyaran wayar hannu |
||
Layi na 1
'''Ajami''' tsarin rubutu ne na [[Hausa]] ta hanyar amfani da haruffan [[Larabci]]. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman
[[Category:Hausa]]
|