Bambanci tsakanin canje-canjen "Grace Chibiko Offorma"
Content deleted Content added
DonCamillo (hira | gudummuwa) mNo edit summary |
mNo edit summary |
||
Layi na 1
{{databox}}
'''Grace Chibiko Offorma'''
== Ayyukan da tayi ==
Layi na 7
== Wallafe-wallafe ==
Offormah tana da wallafe-wallafe sama da 100, gami da littattafai, labarai, da kuma mujallu daga na duniya da na gida. Tana da manyan litattafan rubutu guda shida da babi a cikin manyan littattafai sama da goma sha tara. Tana da hannu a cikin Editan littattafai na littattafai daban-daban guda biyar da edita na mujallu daban-daban guda shida. Ita kwararriyar mai bincike ce wacce take da labarai sama da hamsin a duk rubuce-rubucen mujallu na kasa dana duniya. Offorma ya kuma buga labarai sama da ashirin da daya a duk takardun taron kasa da na kasa da kasa. Offorma tana da rahoton fasaha kan Ilimin Mata da 'Yan mata da UNESCO ta dauki nauyi.<ref>https://scholar.google.com/citations?user=BnyIODcAAAAJ&hl=en&oi=ao
</ref>
==Manazarta==
|