Bambanci tsakanin canje-canjen "Ajami"
Content deleted Content added
Created page with 'Ajami tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiy…' |
m robot Adding: ar:خط عجمي, de:Adschami-Schrift, en:Ajami script |
||
Layi na 1
Ajami tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwan bakake irin su gy da ts, sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da ta sa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami ya ke da wuyar sha'ani har ma ake ma sa kirari da, gagara-mai-shi.
[[ar:خط عجمي]]
[[de:Adschami-Schrift]]
[[en:Ajami script]]
|