'''Ajami''' (عجمى), tsarin rubutu ne na [[Hausa]] ta hanyar amfani da haruffan [[Larabci]]. Wannan rubutun ya samo asali ne daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar [[Hausa]] a karni na shida Miladiyyamiladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin [[larabci]] sun bambanta da na Hausa musamman tagwayen bakake irin su "gy" da "ts", sai kowanne [[marubuci]] ya zamo ya na amfani da ta satasa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami ya keyake da wuyar ganewa har ma ake yi ma sa kirari da, "gagara-mai-shi".<ref>https://aminiya.ng/an-yi-wa-ajami-kisan-mummuke/</ref>an samu cigaba sosai a zamanin baya