Bambanci tsakanin canje-canjen "Ƙadangare"

Content deleted Content added
Nazifi IN (hira | gudummuwa)
m #WAK
Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu
Nasaka photo#WPWPHA
 
(10 intermediate revisions by 7 users not shown)
Layi na 2
[[File:Calotes versicolor - The oriental garden lizard, Indian garden lizard, common garden lizard, bloodsucker.jpg|thumb|ƙadangare akan dutse/jangwalegwada]]
[[File:Cat playing with a lizard.jpg|thumb|Ƙadangare da mage]]
[[File:Bartagame (fcm).jpg|thumb|Kadangare]]
'''Ƙadangare''' jam'in shi shine '''ƙadangaru''', mace kuma ana ce mata '''ƙadangaruwa''', yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rarrafe. Kuma kusan ko ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, Antarctica da Island. Ƙadangare da mage. Ƙadangaru suna nan nau'i daban-daban wato kala-kala akwai ja, baƙi mai ratsin fari, yalo da dai sauran kaloli. Haka kuma Nau'ukan ƙadangaru ''(species)'' yakai dubu shida (6,000). <ref>{{cite news|url=http://www.reptile-database.org|date= 10 November 1995|accessdate= 9 July 2021|publisher= reptile-database.org|title=THE REPTILE DATABASE}}</ref>
[[Fayil:Intellagama Lesueurii andrewmercer img30828.jpg|thumb|kadan gare]]
'''Ƙadangare''' jam'in shi shineshi ne '''ƙadangaru''', mace kuma ana ce mata '''ƙadangaruwa''',.<ref>{{cite web|url=https://hausadictionary.com/%C6%99adangare|date=11 March 2019|accessdate=15 September 2021|publisher= hausadictionary.com|title= sunan ƙadangare}}</ref> yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rarrafe. Kuma kusan ko 'ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, AntarcticaAntaktika da Island. Ƙadangare da mage. Ƙadangaru suna nan nau'i daban-daban wato kala-kala akwai ja, baƙi mai ratsin fari, yalo da dai sauran kaloli. Haka kuma, Nau'ukan ƙadangaru ''(species)'' yakaiya kai dubu shida (6,000). <ref>{{cite news|url=http://www.reptile-database.org|date= 10 November 1995|accessdate= 9 July 2021|publisher= reptile-database.org|title=THE REPTILE DATABASE}}</ref>
 
Ƙadangaru suna faɗa da junansu musamman [[maza]] daga cikinsu kuma mafi akasari suna faɗan ne saboda [[mata]].[[File:Red-headed_Rock_Agama.jpg|thumb|Hoton jangwalegwada]]
[[File:AgamaSinaita01 ST 10.jpg|thumb|wannan wani baƙin ƙadangare ne]]
Ƙadangaru suna cin ƙwari ne a matsayin [[abinci]]nsu amma wani lokacin suna cin [[abinci]]n da mutane suke ci kamar [[tuwo]], [[wake]] da sauran susauransu. Mafi akasarin ƙadangaru ƙanana ne girman su madaidaici ne, kamar [[tsaka]] Ko da yake tsaka tana cikin jinsin ƙadangaru. Mafi yawan ƙadangaru ƙwai sukeyisuke yi don haihuwa, sukanyisukan yi ƙwai kusan ɗari.
Haka kuma [[Hausawa]] nayin wata karin magana wai "ƙadangaren bakin [[tulu]] a ƙyaleshi ya ɓata [[ruwa]] a kasheshi a fasa [[tulu]]" ma'anar wannan karin magana shine (wato kamar idan wani mutum ya matsawa wani, kuma shi baida ikon rabuwa da wanda ya matsa mashi ɗin), shikenan wannan mutumin ya zame ma shi ƙadangaren bakin tulu.<ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/hausa/55791119|date= 25 January 2021|accessdate= 9 July 2021|publisher= BBC Hausa|title=Kenya : Matar da ta zamewa masu aikata laifi a Kenya ƙadangaren bakin tulu}}</ref>
ƘadangareHaka mafikuma girma[[Hausawa]] na yin wata karin magana wai "ƙadangaren bakin [[tulu]] a ƙyale shi ya ɓata [[duniyaruwa]] shinea Komodokashe dragon.shi a fasa [[tulu]]" ma'anar wannan karin magana shi ne (wato kamar idan wani mutum ya matsa wa wani, kuma shi bai da ikon rabuwa da wanda ya matsa mashi ɗin), shi kenan wannan mutumin ya zame ma shi ƙadangaren bakin tulu.<ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/newshausa/topics/cyj67de0l5xt/komodo-dragons55791119|date= 25 January 19562021|accessdate= 9 July 2021|publisher=bbc newsBBC Hausa|title=KomodoKenya dragons: Matar da ta zamewa masu aikata laifi a Kenya ƙadangaren bakin tulu}}</ref>
Ƙadangare mafi girma a [[duniya]] shi ne '''''Komodo dragon'''''. <ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/news/topics/cyj67de0l5xt/komodo-dragons|date= 25 January 1956|accessdate= 9 July 2021|publisher=bbc news|title=Komodo dragons}}</ref>
 
==Manazarta==