Bambanci tsakanin canje-canjen "Ƙadangare"

Content deleted Content added
Baban Narjis (hira | gudummuwa)
m Gyaran ka'idojin rubutu da Nahawu
Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu
Nasaka photo#WPWPHA
 
(4 intermediate revisions by 3 users not shown)
Layi na 2
[[File:Calotes versicolor - The oriental garden lizard, Indian garden lizard, common garden lizard, bloodsucker.jpg|thumb|ƙadangare akan dutse/jangwalegwada]]
[[File:Cat playing with a lizard.jpg|thumb|Ƙadangare da mage]]
[[File:Bartagame (fcm).jpg|thumb|Kadangare]]
[[Fayil:Intellagama Lesueurii andrewmercer img30828.jpg|thumb|kadan gare]]
'''Ƙadangare''' jam'in shi shi ne '''ƙadangaru''', mace kuma ana ce mata '''ƙadangaruwa'''.<ref>{{cite web|url=https://hausadictionary.com/%C6%99adangare|date=11 March 2019|accessdate=15 September 2021|publisher= hausadictionary.com|title= sunan ƙadangare}}</ref> yana daga cikin dabbobi masu tafiya da ƙafa huɗu a wani bincike kuma ana cewa yana daga dabbobi masu rarrafe. Kuma kusan ko'ina a faɗin duniya ana samun shi, sai dai kaɗan daga cikin wasu yankuna irinsu, Antaktika da Island. Ƙadangare da mage. Ƙadangaru suna nan nau'i daban-daban wato kala-kala akwai ja, baƙi mai ratsin fari, yalo da dai sauran kaloli. Haka kuma, Nau'ukan ƙadangaru ''(species)'' ya kai dubu shida (6,000). <ref>{{cite news|url=http://www.reptile-database.org|date= 10 November 1995|accessdate= 9 July 2021|publisher= reptile-database.org|title=THE REPTILE DATABASE}}</ref>
 
Ƙadangaru suna faɗa da junansu musamman [[maza]] daga cikinsu kuma mafi akasari suna faɗan ne saboda [[mata]].[[File:Red-headed_Rock_Agama.jpg|thumb|Hoton jangwalegwada]]
[[File:AgamaSinaita01 ST 10.jpg|thumb|wannan wani baƙin ƙadangare ne]]
Ƙadangaru suna cin ƙwari ne a matsayin [[abinci]]nsu amma wani lokacin suna cin [[abinci]]n da mutane suke ci kamar [[tuwo]], [[wake]] da sauran susauransu. Mafi akasarin ƙadangaru ƙanana ne girman su madaidaici ne, kamar [[tsaka]] Ko da yake tsaka tana cikin jinsin ƙadangaru. Mafi yawan ƙadangaru ƙwai sukeyisuke yi don haihuwa, sukanyisukan yi ƙwai kusan ɗari.
Haka kuma [[Hausawa]] nayinna yin wata karin magana wai "ƙadangaren bakin [[tulu]] a ƙyaleshiƙyale shi ya ɓata [[ruwa]] a kasheshikashe shi a fasa [[tulu]]" ma'anar wannan karin magana shineshi ne (wato kamar idan wani mutum ya matsawamatsa wa wani, kuma shi baidabai da ikon rabuwa da wanda ya matsa mashi ɗin), shikenanshi kenan wannan mutumin ya zame ma shi ƙadangaren bakin tulu.<ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/hausa/55791119|date= 25 January 2021|accessdate= 9 July 2021|publisher= BBC Hausa|title=Kenya : Matar da ta zamewa masu aikata laifi a Kenya ƙadangaren bakin tulu}}</ref>
Ƙadangare mafi girma a [[duniya]] shineshi ne '''''Komodo dragon'''''. <ref>{{cite news|url=https://www.bbc.com/news/topics/cyj67de0l5xt/komodo-dragons|date= 25 January 1956|accessdate= 9 July 2021|publisher=bbc news|title=Komodo dragons}}</ref>
 
==Manazarta==